Warch and Download Dadin Kowa Sabon Salo Episode 8

Ayuba ya debo ruwan dafa kansa. Tuni an baza
komar nemansa. Malam Musa ya fusata a yayin
da yayi alkawarin daukar mataki akan Hafsatu. A
tsakanin Bintu da IB da alamun akwai matsala
babba. Sallau da Dantani kuwa sun shiga Kotu.
Ko ya shara’ar zata kaya?

Download Video Here