[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 39

Dadin Kowa mai dauke da chakwakiya iri-iri. Wane laifi Malam Nata’ala ya aikata ake
nemanshi a ofishin ‘yan sanda? Delu Chogal ta kai Malam Kabiru gaban alkali. Yaya zata kare tsakaninsu? A biyomu a sha kallo.

Download Video Here