[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 34

Ana wata ga wata Badaru ya dawo garin Dadin Kowa. Yaya zata kasance tsakaninshi da mahaifinshi Malam Musa? Yaya zata kasance tsakaninshi da Hansatu? Sai a biyomu asha kallo.

Download Video Here