[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 32

Sa’adatu ta maye gurmin Gimbiya a gidansu I.B. Shin yaya zaman nasu zai kasance tsakaninta da Bintu? Soyayya tsakanin Nasir da Stephanie yayi karfi, shin Madam Gloria zata amince da hakan?

Download Video Here