[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 30

Ana wata ga wata, Malam Musa ya tisa Hansatu zuwa asiti don tabbatar da juna biyun da take dauke dashi. Shi kuma Ayuba maigadi, ya karbi kudin adashi. Ina zai kai su? Sai a biyo mu a sha kallo.

Download Video Here