[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 27

Sa’adatu ta zo da wata sabuwa a wannan karon, ko ya zata kwashe? IB na cikin damuwa, don matsalolin da suka bujuro masa, ga kuma ya fara kokarin hada kan samari. Ko ya karshen wannan hada kan samarin zai zama? Gimbiya na cikin matsananciyar damuwa saboda tafiyar ‘yar’uwarta. Sabuwa ta gano wsabuwar dabara kuma ta nemi hadinkan Kuluwa. Kuluwa kuma tana da nata tunanin….

Download Video Here