[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 23

Sa’adatu ta soma kokarin saka zare da ‘yar uwarta Gimbiya, bayan da tayi yunkurin hanata mu’amala da Kyauta Dillaliya. Gimbiya bata gama shawo kan Sa’adatu sai ga wata sabuwa ta afku, inda ita Kuma ta soma skaa zare da I.B, shin me yayi zafi ?

Download Video Here