[News] Dan Shekara 17 Ya Kashe Dan Shekara 25 A Zaria

Wani dan shekaru 17 ya kashe dan uwansa matashi mai shekaru 25 a unguwar Tudun Wada dake garin Zaria sakamakon wata rashin fahimta da ta shiga tsakaninsu.
Majiyarmu ta rawaito cewa matsahin ya kashe abokin fadan nasa ne ta hanyar daba masa almakashi a kirji.

Source: Rariya