[Gist] Wata Jarumar film na Hausa Ta sake Kufsawa A wata Hira da Akayi Da Ita

Tsakure a cikin wata tattaunawa da Aminu Shariff Momo ya yi da sabuwar Jarumar Finafinan Hausa mai suna Bilkisu Abdullahi.

Momo: Ina kika tsaya a karatu?

Bilkisu: Na karanta “Business Admin” a Secondary School. Yanzu kuma ina jiran yayana ya sayo min form a Jam’ia.

Source :- Kannywoodscene